Fassarar Ma'anonin Alqura'ni - Fassarar Hausa * - Teburin Bayani kan wasu Fassarori

XML CSV Excel API
Please review the Terms and Policies

Fassarar Ma'anoni Sura: Suratu Al'humazah   Aya:

Suratu Al'humazah

وَيۡلٞ لِّكُلِّ هُمَزَةٖ لُّمَزَةٍ
Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).
Tafsiran larabci:
ٱلَّذِي جَمَعَ مَالٗا وَعَدَّدَهُۥ
Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.
Tafsiran larabci:
يَحۡسَبُ أَنَّ مَالَهُۥٓ أَخۡلَدَهُۥ
Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.
Tafsiran larabci:
كَلَّاۖ لَيُنۢبَذَنَّ فِي ٱلۡحُطَمَةِ
A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.
Tafsiran larabci:
وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡحُطَمَةُ
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama? @Mai gyarawa
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?
Tafsiran larabci:
نَارُ ٱللَّهِ ٱلۡمُوقَدَةُ
Wutar Allah ce wadda ake hurawa.
Tafsiran larabci:
ٱلَّتِي تَطَّلِعُ عَلَى ٱلۡأَفۡـِٔدَةِ
Wadda take lẽƙãwa a kan zukata.
Tafsiran larabci:
إِنَّهَا عَلَيۡهِم مُّؤۡصَدَةٞ
Lalle ne ita abar kullẽwa ce a kansu.
Tafsiran larabci:
فِي عَمَدٖ مُّمَدَّدَةِۭ
A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.
Tafsiran larabci:
 
Fassarar Ma'anoni Sura: Suratu Al'humazah
Teburin Jerin Sunayen Surori Lambar shafi
 
Fassarar Ma'anonin Alqura'ni - Fassarar Hausa - Teburin Bayani kan wasu Fassarori

ترجمة معاني القرآن الكريم إلى اللغة الهوسا، ترجمها أبو بكر محمود جومي. تم تصويبها بإشراف مركز رواد الترجمة، ويتاح الإطلاع على الترجمة الأصلية لغرض إبداء الرأي والتقييم والتطوير المستمر.

Rufewa