Fassarar Ma'anonin Alqura'ni - Fassarar Hausa * - Teburin Bayani kan wasu Fassarori

XML CSV Excel API
Please review the Terms and Policies

Fassarar Ma'anoni Sura: Suratu Al'kauthar   Aya:

Suratu Al'kauthar

إِنَّآ أَعۡطَيۡنَٰكَ ٱلۡكَوۡثَرَ
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
Tafsiran larabci:
فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَٱنۡحَرۡ
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Tafsiran larabci:
إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ ٱلۡأَبۡتَرُ
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.
Tafsiran larabci:
 
Fassarar Ma'anoni Sura: Suratu Al'kauthar
Teburin Jerin Sunayen Surori Lambar shafi
 
Fassarar Ma'anonin Alqura'ni - Fassarar Hausa - Teburin Bayani kan wasu Fassarori

ترجمة معاني القرآن الكريم إلى اللغة الهوسا، ترجمها أبو بكر محمود جومي. تم تصويبها بإشراف مركز رواد الترجمة، ويتاح الإطلاع على الترجمة الأصلية لغرض إبداء الرأي والتقييم والتطوير المستمر.

Rufewa