Fassarar Ma'anonin Al-Qurani maigirma da Yaren Uzbek wanda Muhammad Sadiq Muhammad Yusuf ya fassara a shekarar 1430 , Tsokaci wasu Ayoyi da akai nuni zuwa gare su anyi gyara akan su da sanin cibiyar fassara ta Ruwwad, duk da akwai damar duba Asalin don don gyra ko kuma shawara don bunkasawa mai dorewa