クルアーンの対訳 - ハウサ語対訳 - Abu Bakr Jomy * - 対訳の目次

XML CSV Excel API
Please review the Terms and Policies

対訳 節: (47) 章: 巡礼章
وَيَسۡتَعۡجِلُونَكَ بِٱلۡعَذَابِ وَلَن يُخۡلِفَ ٱللَّهُ وَعۡدَهُۥۚ وَإِنَّ يَوۡمًا عِندَ رَبِّكَ كَأَلۡفِ سَنَةٖ مِّمَّا تَعُدُّونَ
Kuma sunã nẽman ka yi gaggãwa da azãba, alhãli kuwa Allah bã zai sãɓa wa'adinSa ba kuma lalle ne, yini* ɗaya a wurin Ubangijinka kamar shẽkara dubu yake daga abin da kuke ƙidãyãwa.
* Allah bã Ya sãɓa wa'adinSa.Daɗewar rashin saukar azãba bã sãɓãwar wa'adi ba ne, ajalin azãbar ne bai zo ba.Dõmin yini guda a wurin Allah daidai yake da shekara dubu na shekarun dũniya. Sabõda haka kwana guda daidai yake da shekara dubu biyu. Sabõda haka sa'a guda ta Allahna daidai da shekara tamãnin da uku da wata huɗu.
アラビア語 クルアーン注釈:
 
対訳 節: (47) 章: 巡礼章
章名の目次 ページ番号
 
クルアーンの対訳 - ハウサ語対訳 - Abu Bakr Jomy - 対訳の目次

クルアーン・ハウサ語対訳 - Abu Bakr Mahmoud Jomy ルゥワード翻訳事業センター監修

閉じる