クルアーンの対訳 - ハウサ語対訳 - Abu Bakr Jomy * - 対訳の目次

XML CSV Excel API
Please review the Terms and Policies

対訳 節: (8) 章: 巡礼章
وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يُجَٰدِلُ فِي ٱللَّهِ بِغَيۡرِ عِلۡمٖ وَلَا هُدٗى وَلَا كِتَٰبٖ مُّنِيرٖ
Kuma daga mutãne akwai mai yin musu* ga Allah bã da wani ilmi ba kuma bã da wata shiriya ba, kuma bã da wani littãfi mai haskakãwa ba.
* Kashi na biyu shi ne mũgun malami ko Shaiɗan mai ƙõƙarin ɓatar da mabiyansa wãwãye.
アラビア語 クルアーン注釈:
 
対訳 節: (8) 章: 巡礼章
章名の目次 ページ番号
 
クルアーンの対訳 - ハウサ語対訳 - Abu Bakr Jomy - 対訳の目次

クルアーン・ハウサ語対訳 - Abu Bakr Mahmoud Jomy ルゥワード翻訳事業センター監修

閉じる